Dambun couscous

Lunch my luv for couscous is too much #it easy to prepare but is was not junk food ooooo. Hhhhhhh
Dambun couscous
Lunch my luv for couscous is too much #it easy to prepare but is was not junk food ooooo. Hhhhhhh
Steps
- 1
A saka tukunya a wuta Sai a zuba ruwa a ciki kadan sai a rufeshi da murfi ruwan cikin tukunyar sai a yayyafawa couscous ruwa sai a zuba a cikin madanbaci asa a yanka karas a zuba a ciki sai a rufe.
- 2
Sai a barshi y turara. A cikin wata tukunyar a zuba mai sai a zuba yankakkiyar albasa a dan bata tsoro sai a zuba attaruhu da dan tumatir a juya su.Sai a soyasu a zuba kayan dandano sai a yanka dafaffiyar hanta a juya su.
- 3
Bayan Sun soyu sai a sauke. Sai a duba couscous din idan ya turara yayi laushi sai a sauke a zuba hadin su attarhu a juya sosai ko ina ya kama sai a sake turarshi kadan.
- 4
Sai a sauke aci dadi lfy.
Similar Recipes
More Recipes
-

Maimoonah Ismail -

Nazneen Darakhshan
-

Madhumita Bishnu
-

Pulled Pork Mexican Taco Wraps
Cooking with 𝓐𝓶𝓮𝓵𝓲𝓪
-

Grilled Lemon Pepper Salmon, Mashed Potatoes and Asparagus
Cooking with 𝓐𝓶𝓮𝓵𝓲𝓪
-

Vidyutaa Kashyap
-

Kulsoom Bukhari
-

Darshana Patel
-

Sampada Shrungarpure
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Low Carb Taco Casserole (Keto friendly)
StephieCanCook
-

angie03772 -

Instant Pot Chicken White Chili
icancervive10
-

Layla (lulu)
-

Instapot Chicken Burrito Bowls
Leelumae
-

Falgooni Mangrola
-

Ally Poole
-

Elteemahzcakesndmore
-

Dipti Bhatia
-

Farhat Banu
-

Coconut rice# my unique rice recipe contest#
Hellen Lynah Atitwa
-

Waheguru Naam Waheguru
-

Hellen Lynah Atitwa
-

Irene Auma
-

Ofonedu-Obande Chidinma Valentina



Comments