Farfesun kaxa
Steps
- 1
Nasa mai kadan a tukunya da yayi xafi nasa jajjagen attaruhu da albasa na soya sama sama nasa ruwa kadan na rufe
- 2
Daya tafasa nasa kayan dandano na rufe ya kara tafasa sai nasa kaxata dana riqa na qyara na wanke
- 3
Nasa citta, tafarnuwa,kaninfari, masoro, tumeric, na yanka albasa na kara xubawa na rufe
- 4
Dana tabbatar komai ya dahu, romon yamin kaurin da nakeso na sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Supriya Devkar
-

Shital Jataniya
-

Sarvat Hanif
-

Bennett
-

Passion fruit Cream cheese Cake
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Archana Agrawal
-

Nana Aliyu
-

Kulsoom Bukhari
-

Chef Weird Beard
-

OOOO!! #bestcombinationeva! Soup ! 😋
Crock Pot Girl 🤡
-

Donna Penna -

Niki
-

Chiommy -

jamila Muhammad -

Chidinma iheaka -

Donna Penna -

Mrs Oluwakunmi -

Fatima Bint Galadima
-

Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
-

Fatima Bint Galadima
-

OOOO!! #bestcombinationeva! Soup ! 😋
Crock Pot Girl 🤡
-

Chocolate & pistachio fridge cake
Chris Jacobs
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7538123







Comments