Upside down apple cake
Steps
- 1
Za'a haɗa butter da sugar ayi mixing har sai yazama fluffy, sai azuba ƙwai aƙara mixing da kyau, sannan sai azuba milk shima a motsa da kyau
- 2
Sai a haɗa dry ingredients wuri ɗaya sai azuba acikin wet ingredients ɗin, bayan angama haɗa batter ɗin sai a ɗauko pan a shafa butter a kuma barbaɗa flour akai
- 3
Sai a ɗauko tukunya azuba butter ta narke sannan sai azuba brown sugar ɗinnan, idan sugar ɗin ya narke sai ajuye sugar ɗin acikin pan sannan sai a yanka apple ɗin ajerasu akan sugar ɗin
- 4
Sannan sai a ɗauko batter ɗin azuba akai sannan sai asa a oven ya gasu. Bayan ya gasu sai abi ahankali ajuya cake ɗin za'aga sugar ɗin yaƙarayin brown sannan apple ɗin ya dahu, sai abarshi yaɗan huce sannan sai a yanka shape ɗinda akeso.
Similar Recipes
More Recipes
-

Nutan Shah
-

Bethica Das
-

Slow Cooker Shredded Beef Sandwiches
cindybear
-

Rita Talukdar Adak
-

Uzma Syed
-

Coconut Laddu (For Festive Celebrations)
Navnita Jaiswal
-

Swati Sheth
-

🥒 Easy & Delicious Zucchini Curry | Quick Healthy Recipe
Krishna Biswas
-

Paneer Burfi (For RakshaBandhan)
Navnita Jaiswal
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Larry Jackson
-

ChristNme
-

icancervive10
-

Rory McGarry
-

Tina Louise Silance
-

RayHay Mum
-

Sonia Wadhwa
-

Monika Mona -

Shama Perveen
-

Sunita Rani Batra
-

Abinash sethy
-

Miggy Loves Food
-

Khushbu Goyal
-

Colourful fruits custard ice cream
Sonika Gupta
-

Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)









Comments (3)