Cuscuse da miyan kwai da ugu

Hhhhmm wannan girkin wlh inazaune ina take tunanin mezandafa kwai sai yafadamin araina kuma yayi dadi sosai sbd iyalaina sunji dadinshi sosai
Cuscuse da miyan kwai da ugu
Hhhhmm wannan girkin wlh inazaune ina take tunanin mezandafa kwai sai yafadamin araina kuma yayi dadi sosai sbd iyalaina sunji dadinshi sosai
Steps
- 1
Zakidaura tukunya kisa mai idan yayi zafi kisa albasa idan yasoyu kisa tumato kisa nama kidan soyasu zuwa minti biyar sai kisa jajjagen attarugu da tattase da tafarnuwa kisa maggi da sauran kayan miya kitasoyasu zuwa minti uku ko hudu sai kisa ruwa kadan sai ugu idan kikasa sai kirage wutan sosai kibarshi kamar minti hudu sai ki kada kwai kizuba sai kijujjuya shi kibashi minti biyu shikenan mungama aci dadi lfy
Similar Recipes
More Recipes
-

Santy Coy
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Rainbow mango relish with crispy chips
Sarvat Hanif
-

Janice Dadivas
-

PorkRibs and Lotus Roots with Red fermented sauce
Janice Dadivas
-

ChefBenji
-

Bareeraawais22
-

Maddy Bellreng
-

Perfect Cranberry Sauce (Food Network Magazine)
Cluelesskitty
-

Larry Jackson
-

ChristNme
-

icancervive10
-

Rory McGarry
-

Tina Louise Silance
-

Uchechukwu Iroegbu
-

Halima sadiya Ahmad
-

Josh
-

Gimbiya's Flavour
-

Esther (Deedee's cuisine)
-

jamesdarios
-

Lydia Weikert
-

Seven Seas Cheese filled Apples
Chris Jacobs
-

Fulanys_kitchen








Comments