Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Curry or food colour
  3. Maggi star
  4. Mai
  5. Taruhu
  6. Kaza
  7. Tattasai
  8. Albasa
  9. Tumatir
  10. Dankalin turawa
  11. Carrot
  12. Spices
  13. Tafarnuwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Xaki daura ruwa kixuba mai kadan sai maggi star 1 inya tafasa saiki xuba shinkafarki

  2. 2

    Inta kusa dahuwa saiki dauko dankalinki d carrot dkka tafasasu kixuba a shinkafarki,saiki jajjaga attaruhi d tattasai kamr hka,albasan d tumatir din kuma xkiyi slicing dinsu,saiki daura manki inyyi xafi saiki xuba kayn miynki

  3. 3

    Bayn tafara saikixuba duk spices dinda kke buqata a miyanki dama kin tafasa kazanki tun farko inmiynki takusa soyuwa saiki xuba kaznki ciki data ita saiki sauqe finish saikici d shinfar d kka dafa.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Usman
Mrs Usman @cook_16082018
on
Katsina

Comments

Similar Recipes