Steps
- 1
Da farko zaki tankade filawarkj a bowl sai ki kawo sugar yeast salt baking powder ki juya su hadu sosai sai ki kawo ruwa ki kwaba kwabin yafi na fanke tauri
- 2
Sai ki zuba mai ki kwaba sosai ki buga shi sai ki rufe ki bashi awa guda ya tashi
- 3
Sai ki samo gwangwaninki kisa masa butter sai ki zuba wannan kwababbiyar fulawar kamar rabin gwangwanin sai kisa a setimer ki tura rah da yayi zakiji yana kamshi ko kuma ki saka toothpix ki duba kiga idan cikin ya dahu sai ki juye
- 4
Note ki sa shi a faranti ki barshi yasha iska kafin ki rufe sa zaki iya cinsa da miyar taushe ko agushi
- 5
Done enjoy me
Similar Recipes
More Recipes
-

cudi
-

Christina
-

Aloo Masala Curry/ Aloo Tomato Jhol Without Onion Garlic
Navnita Jaiswal
-

Persian Black-Eyed Pea Rice with Ground Beef (Lubia Cheshm Bolboli Polo)
Fateme Persian Kitchen
-

Ramaben Joshi
-

Crumbs & Chaos
-

Bethica Das
-

Bina Anjaria
-

Italian stuffed chicken breast
Autumn Farmer
-

Tra Cul
-

Jenn's Ordinary Kitchen
-

Robin Keith
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Malabar style prawn creamy Gravy
Gayathri Gopinath
-

Awara mai kwai(soya beans cake)
MAMAN SUGHRAH
-

Zarna B V
-

Uzma Syed
-

Deezees Cakes&more
-

Chelimo Dorcas
-

Aishwarya Kitchen A
-

Mukti Sahay
-

Vaishali Singh
-

Juhi Goel








Comments