White fried rice
Steps
- 1
Zaki yanka namanki a tsaye ki wanke saiki tsane,saiki zuba soy sauce ki zuba corn flour ki gurza citta da tafarnuwa
- 2
Saiki juya ki ajiye ko kisa a fridge kamar 15minute haka
- 3
Ki dora pan ki zuba mai kadan saiki dinga soyawa kamar idan yayi saiki kwashe ki ajiye aside
- 4
Ki yanka green papper da red bell pepper da albasa, ki dora pan ki zuba mai idan yayi zafi sai zuba albasa kisa garlic da citta ki dinga juyawa kmr 2minute saiki zuba wannan veggies din da kika yanka shima ki dinga juyawa,dama kin dafa Carrot dinki da green beans dinki ki zuba shima kina juyawa
- 5
Idan ya danyi laushi ki zuba maggi ki juya saiki dakko kwai ki fasa aciki ki juya,scramble zakiyi shi
- 6
Ki zuba per boiler rice dinki ki juya sosai saiki zuba soy sauce da lawashi sai ki zuba namanki ki dinga juyawa kmr 5 minute haka saiki sauke
- 7
Enjoy😋😋zaki iya ci da onion sauce ko pepper chicken
Similar Recipes
More Recipes
-

Pasta Sauce
-

Shital Jataniya
-

Mukti Sahay
-

Kulsoom Bukhari
-

Chicken Breast in Texas Barbecue Sauce
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Green Chilli Pickle (Quick Version)
Rekha Bapodra
-

Sampada Shrungarpure
-

jenscookingdiary
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Julie Jarvis
-

Mukta Shukla
-

Crunchy Malabar Chicken meatballs
Kumkum Chatterjee
-

Sumaira Imran
-

Kim Maroney
-

Supraja Nagarathinam
-

Arpita Majumder
-

jamila Muhammad -

Sumaiya Muddasir
-

Yvonne Mutiso
-

Nabeelah




























Comments