Steps
- 1
Zaki wanke soyabeans naki sannan ki jika kikai markade.
- 2
Bayan andawo daga markade sai ki sa a dankwalin tata sai ki zuba ki diga manja aciki sannan ki tace.
- 3
Ruwan kadan kadan zakisa ba'aso yayi ruwa sai ki tace shi bayan kin tace sannan kisa a pot ki bashi wuta,
- 4
Da kinga yafara tasowo alamun zefara dahuwa sai ku mubamai ruwan tsami sosai akeso daga nan ki barshibbude yayita tafasowa
- 5
Har sai yakoma guri guda ya dungule sanna ki maidashi cikin abun tata kibarahi yayi mint,20 sannan ki fito dashi ki fara yankawa ki jiga maggi kina wasa a ruwa sanan kisa a oil
- 6
Zakiyi blanding din kayan miya sannan kisa oil kadan dasu maggi ki ta kaurayawa har sai ya dahu
Similar Recipes
More Recipes
-

Emperor Nasi Goreng
-

Biscuits with Yolk and Brown Sugar 🍪 🍪 🥚
Kulsoom Bukhari
-

Yuritzi Vazquez Gorostieta
-

Justin Gonzalez
-

Justin Gonzalez
-

Arezu
-

Mad Cook
-

ifuchi
-

Maggie Conlon
-

LexiiMueller
-

Chicken & asparagus one pot pasta
Natalie Truscello
-

Quick and Easy Pepper Steak Sauce
My Grilling Spot
-

Beefy Mushroom Steak Bites over Rice
⚡Welderwoman⚡
-

Sausage, Tomato, and Pepper Soup
CloudConnection
-

Dr.Deepti Srivastava
-

Amisha Chheda
-

Mum ashraf's kitchen
-

Mary Elizabeth Ziegler -

Lucie Warigiah
-

Azuka epechi -

Deezees Cakes&more
-

Vera Aboi
-

lilian gold










Comments