Steps
- 1
Zaki barza shinkafarki sai kiwanke ki saka a gwagwa ta tsane sosai
- 2
Ki gyara ganyen zogale ki wanke
- 3
Sai ki hada shinkafar da zogalen ki cakudasu. Ki dora ruwa a steamer sai kiyi steaming dinsu half done
- 4
Sannan ki sauke ki farfasashi sannan kisaka jajjage da lawashi da magi da gishiri da curry da spices da kuma veg oil
- 5
Kiyi mixing dinsu sosai sannan ki qara maidashi a steamer ya qarasa
- 6
Idan ya dahu acii lfy
Similar Recipes
More Recipes
-

Foram C. Virani
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Monika Jain
-

Deepti Johri
-

Heena Jani
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Shobha Deshmukh
-

Sudipa Gope
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Matt K
-

FMBJen
-

Lance Wilson
-

Haya Ali
-

Faiza Wajahat
-

Arachana ( Tanya)
-

Rekha Rathi
-

Amierah S-Man
-

Mahum Ikram
-

spoonofflavours
-

maria
-

Zeba F Lari
-

Anuradha Shah Gaglani
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7962434









Comments