Steps
- 1
Abubuwan da zaki buqata
- 2
Da farko zaki daura tsaftatacen ruwan Ki a wuta, sai ki gyara waken ki tsaf ki cire duk wani datti, sai ki wanke waken ki zuba
- 3
Sai ki bar waken yayi kamar minti Talatin, zakiji yayi taushi
- 4
Sai ki dauko shinkafar ki wanke ta ki saka
- 5
Bayan kamar minti ashirin Idan shinkafar ki tayi sai ki matse, sai ki maida ta wuta amma wutar a qasa zaki sa
- 6
Sao ki toya man ki
- 7
Sai ki yanka kabeji, karas, koren tattasai, salak da albasa
- 8
Sai hada shinkafa da wake a paranti da yaji, maggi da ganyen
Similar Recipes
More Recipes
-

Sangita Vyas
-

Barnali Debdas
-

Kulsoom Bukhari
-

Banana Matcha Cheesecake- no bake and Vegan
Madhumita Bishnu
-

Kumkum Chatterjee
-

Vermicelli kheer(Shevaya kheer)
Hema Wane
-

लौकी और कच्चे केले से बना फलाहारी सेहतमंद कटलेट।
Prachi Maheshwari
-

Rajasthani thali ---daal bati churmo.....❤️
Nikita Dakaliya
-

Jhansi
-

Ricardo
-

Pawon Indo Bule
-

Mackenzie Landers
-

Slow Cooker cabbage, sausage, & potatoes
Sarah Grace Roark
-

Spicy Sausage and Tomato Quiche
Sempio's Simple & Savory💋
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Brandon
-

Pastry_cafe_pkm
-

Chef Kiki
-

Uzma Syed
-

Mona pari -

Ogechi B Mbanugo
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Manju Khurana
-

Angelise Sanders


















Comments