Koko

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

Zaki iyasha da kosai,awara,wainar gero,ko a hakama zakisha kayanki,kanogolenapron

Koko

Zaki iyasha da kosai,awara,wainar gero,ko a hakama zakisha kayanki,kanogolenapron

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Gero
  2. Citta
  3. Kaninfari
  4. Sukari

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki jika geronki idan yajiku,kisa citta da kaninfari kikai amar kadomiki

  2. 2

    Idan an markado saiki tace shi ki zubar da dusar

  3. 3

    Ki dora ruwa ya tafasa sannan ki juye akan gasarar zaiyi kauri,shikenan sai sha

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
on

Comments

Similar Recipes