Tuwon shinkafa da miyar karkashi

Tuwon shinkafa da miyar karkashi
Steps
- 1
Da farko zaki gyare shinkafar tuwonki ki cire mata datti ki busheta ki wanke tas, ki tsameta ki ajiye agefe
- 2
Sai ki daura ruwan tuwo ki barshi ya tafasa, sai ki juye shinkafar, ki rufe ki barta da wuta daidai wa daida, don tayi nuna mai kyau, in ta nuna sai ki dauko muciya ki tuke, ki rufe ki barshi ya turara tukum kafin ki sauke ki kwashe ta.
- 3
Miyarki kuma zaki gyara naman ki wanke ki yanka albasa kisa dandano da gishiri kadn ki zuba atukunya,ki kawo citta ki barbada akai, kisa mata ruwa don naman tayi taushi, in yayi taushi, sosai sai sa manja ludayi dya ki dan kara ruwa akai don miyar kar ruwan ta shanye,
- 4
Ki kawo daudawa kisa ki qara mata maggi, ki barshi yayi ta nuna, don kar daudawan tayi wari.
- 5
Sai kije kan ganyenki dama kin tsinke kin gyare shi kin yanka sai ki zuba akan ruwan miyar naki, kisa mata kanwa taji don ita miyar tana son kanwa, sai ki barshi zuwa 5ms lokacin ya nuna sai ki sauke.
- 6
Kici da tuwonki
Similar Recipes
More Recipes
-

chef Nidhi Bole
-

Ty Robillard
-

mary jane
-

Nutritional Meal-Panch Dal Khichdi
Anoli Vinchhi
-

Falgooni Mangrola
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

John A. Moss II
-

Ham and Beans with Potatoes and Cornbread
⚡Welderwoman⚡
-

Sharon Omofuma-Ogbe
-

Munayatu Adam
-

Munayatu Adam
-

Areeba Muhammed
-

Areeba Muhammed
-

Tomato Pachadi (Tomato pickle)
Madhavi Velamuri -

Eat Whole 2 Thrive
-

Tulips Kitchen















Comments