Peppered Chicken
Steps
- 1
Farko ki wanke kazarki da vinegar, ki Dora a wuta ki yanka albasa,kisa citta,kanamfari,thyme, salt kadan da duk wani spice da kike so, kisa ruwa kadan ki bari ya nuna
- 2
In tayi ki tsaneta ki ajiye gefe, ki kirba tarugu,tattasai da albasa ki yanka wata albasar kuma, sai ki Dora pan a wuta ki soya kayan miyan da mai,in ya zama kamar sauce kisa maggi,onga,curry da sauran kayan dandano ki sauqe.
- 3
Ki Dora mai a wuta in yy zafi ki soya kazar sai tayi golden brown ki tsaneta
- 4
Sai ki maida sauce naki kan wuta kidan yayyafa ruwa kadan sai ki zuba kazar ki juya koina yaji sai kibarta tadan shiga jiki for like 3-4 mins shikenan your pepper chicken is ready
Similar Recipes
More Recipes
-

Fillet Steak with White Truffle Mushroom Risotto
Bee Vinitra
-

✨ Ruby Crunch Rainbow Salad 🥕💜🥜 | Creamy Lemon Yogurt Dressing
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Rekha Bapodra
-

Madhumita Bishnu
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Ryan
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Krishna Dholakia
-

Fee marie
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Delish by CheekyB -

Lyii G
-

Momof3teens
-

Alkaline - Kamut Spiral Dinner
eshivers
-

Fatima Dewa
-

Alka Sukhija
-

Amla chunda /gooseberry chunda
Janahvi Kulkarni
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Fatima Dewa
-

Raduma Jamse (0716271944)
-

Rosalyn John
-

Pooja Grover -

Fatima Dewa








Comments