Steps
- 1
Da farko Zaki gyara fish ki wanke ki samu tukunya kisa fish din aciki
- 2
Saiki yanka albasa aciki ki jajjaga kayan Miya kisa aciki kisa Maggi da kayan kamshi kisa
- 3
Sannan kizuba ruwa Dan dadai yadda zai nunar da kifin sai kisa vg oil ki rufe ki barshi ya nuna
- 4
Amma harya nuna karki gauraya sabida karya marmashe aci dadi lfy
Similar Recipes
More Recipes
-

Gracious Kitchen
-

Beetroot Salad with Corn and Pomegranate
Gracious Kitchen
-

Shainuu Aroraੴ
-

Sudha Agrawal
-

Aishwarya Kitchen A
-

Seema Sharma
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Delish by CheekyB -

Lyii G
-

Momof3teens
-

Alkaline - Kamut Spiral Dinner
eshivers
-

Bukang - Abujamom
-

Winnie Kulumba
-

Kuku paka/Chapati laini/Mchicha wa nazi #teamcontest #taarab #coastaltheme (#maindish)
Raduma Jamse (0716271944)
-

Tèèèmš kitchen
-

Neha Bhargava
-

Abidaaah's Kee
-

Amma Zara
-

Kanwaljeet Chhabra
-

Sana Tungekar
-

Mrs Ahmadyapeco
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8173236











Comments