Steps
- 1
Zaki jajjaga attaruhu da tattasai tareda garlic, saiki yanka tumatir Kadan. Kisa mai a tukunya tare da albasa kisoya sama sama saiki sa jajjagen attaruhu da tumatir din dakika yanka kisoya sama sama, kisaka tsokar kazarki Wanda kika Riga kika tafasa ta.
- 2
Saiki saka ruwan zafi(inkuma bakidashi saiki saka ruwa kawai) zakiga nanda nan yatafaso saiki raba spices dinki biyu kisa rabi, sannan kisa taliyar intakusa nuna saiki saka sauran spices dinki da albasa da alayyahu sukarisa dahuwa tare.
Made this recipe? Share a Cooksnap!
Let Mrs Ahmadyapeco know how it turned out.
Nothing says thank you like a photo!
Someone made your recipe and shared a Cooksnap!

Similar Recipes
More Recipes
-

Matshidiso Maswanganyi -

Maggie Conlon
-

Rita Talukdar Adak
-

Microwave Aubergine & Red Pepper Meze (Abagannuş)
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Microwave Aubergine Yoghurt Meze (Patlıcanlı Yoğurtlu Meze)
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Rekha Bapodra
-

Durga Ashtami Platter - Luchi, Aloo Dum, Chola’r Dal
Madhumita Bishnu
-

❤️ Heart-Shaped Puff Pastry Buns with Your Favorite Filling
OnlyProven Recipes
-

Ankita Kapil Varshney
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Delish by CheekyB -

Lyii G
-

Momof3teens
-

Alkaline - Kamut Spiral Dinner
eshivers
-

Maryam Fulani -

Abidaaah's Kee
-

Amma Zara
-

Kanwaljeet Chhabra
-

Sana Tungekar
-

Hauwa Musa
-

Homemade crab ravioli with sage lemon butter sauce
Philip Pantelides
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles












Comments