Steps
- 1
Ki sami bowl kisa flour, baking powder, salt, thyme, oil and water kiyi mixing ya zama dough.
- 2
Ki fere dankali ki yakashi kanana saiki soya onion da oil kadan ki zuba dankali da ruwa kadan yanda zaisa yayi laushi. Idan ya kusanyi saiki zuba scotch bonnet, maggi, salt and Curry powder ki juya saiki barsu su karasa nuna.
- 3
Kiyi rolling dough dinki saiki na zuba dankalinki akai sannan kiyi rolling kadan ki kawo wuka ki mashi layi layi saiki karasa rolling.
- 4
Ki soyashi a hot oil.
Similar Recipes
More Recipes
-

Supriya Devkar
-

Padmini Venkatesan
-

Pragati Hakim
-

Pragati Hakim
-

Francesco
-

Ameya Bhat
-

Brandy T.
-

Christina
-

So Yummy
-

Nora Perry
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Farnaz Naveed
-

Dees deserts
-

Leena Mehta
-

rajkumar sharma -

Dees deserts
-

Farnaz Naveed
-

Shalu Thakral
-

Baraka M Glory
-

Radhika Joshi
-

Kanika Gera
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8228758












Comments (3)