Faten dankalin turawa

teemah
teemah @cook_14285809
Kano
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Dankali
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Tomato
  5. Maggi
  6. Kayan qamshi
  7. Mai
  8. Nama

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko xaki dauko dankalinki kifere saiki wanke ki xuba a tukunya saiki dauko attaruhu albasa kiyi blanding nasu saiki xuba akan dankalinkii sai ki dauko tumatir dinki na leda sai kixuba Mai Dan kadan saiki Dora Kan wuta saiki saiki xuba ruwa yadda xai dafashi saiki xuba Maggi da kayan qamshinki saiki dauko namanki Daman kin wanke kintafasa saiki xuba aciki kibarshi for good 20 minutes sai ki sauke sai serving

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
teemah
teemah @cook_14285809
on
Kano
chicken shawarma
Read more

Similar Recipes