Akwai kauna tsakanina da indomie

abubakaraishatu @cook_13841005
Cooking Instructions
- 1
Zaki ta tafasa ruwa
- 2
Saiki zuba mangyada 1 spoon
- 3
Sai yanka attarugu da albasa kisaka
- 4
Sai ki saka indomie da maggi star 1
- 5
Sai ki rufe in ya gama dahuwa
- 6
Sai ki fasa kwai da ban ki yanka albasa kisa maggi ki soya sai ki zuba akan indomie dinki sai ki gwauraya ki barshi yadan kara turara sai ki sauke
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Fried indomie Fried indomie
I was just in the mood for this that very day,so I prepare it to made my day. Bernice Dakwal -
Indomie with Irish potatoes Indomie with Irish potatoes
Still on the rocking matterof Irish potatoes. Bernice Dakwal
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8270609
Comments