Farar shinkafa da miyar wake
Miya ce mai kyau d kara Lafiya.
Steps
- 1
Za a wanke wake a cikin ruwan sanyi mai tsafta sannan a zuba shi cikin ruwan zanfin da ke kan wuta sai a jefa yar kanwa aciki sai a rufe.
- 2
Idan waken yayi taushi sai a zuba man ja Dana kuli ayi mixing din Su guri daya sannan a zuba Akan dafaffen waken kan wuta.
- 3
Za ayi blending tattasai,timatir,Albasa,attarihu sannan a zuba Akan waken, sai a dagargaza sardines a kai yadda ba za a ganshi ba Sai dai a ji kamshi sannan a zuba kayan dandano da curry sai a juya a rufe na kamar 15min sannan a dauko yankakken alaiyahu Da yar Albasa da aka Riga a wanke shi a zuba a kara rufe wa for 3min sai a sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Mayflower
-

Aaliv Ladoo - Garden Cress Seeds Ladoo
Surekha Dongargaonkar
-

skunkmonkey101
-

Bethica Das
-

Bethica Das
-

Nutan Shah
-

Kulsoom Bukhari
-

Maggie Conlon
-

Non-Fried Egg Yolk & Veggies Pakora
Uzma Syed
-

Pragati Hakim
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Steven Minogue -

BizDak
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Abjm belle affairs
-

Priti Malpani
-

Lekha Toraskar
-

Winnie Margaret
-

Jaleela Kamal
-

Pointed gourd and potatoes curry
Poulomi Bhattacharya
-

Bukang - Abujamom
-

Sonika Gupta
-

saaderh madaki
-

Shraddha ojha
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8293852








Comments