Steps
- 1
Dafarko na samu dankali na fereshi sannan na wanke shi saina dafashi na ajiye a gefe,
- 2
Saina samu bowl na fasa Kwai yanda nakeda bukata saina kawo wannan da faffen dankalin nawa na zuba
- 3
Na zuba attaruhu tareda da albasa da spices nd dandano saina juya a hankali gudun kar dankalin ya du'gurguje,
- 4
Saina dora pan a wuta nasa mai kadan yayi zafi kadan saina zuba wannan hadin Kwan narufe sannan narage wutar,
- 5
Bayan daya barin yayi saina juya dayan a hankali har yayi mini yanda nakeso,
- 6
Note zaki iya barinshi yayi Kamar wainar fulawa Bayan kin gama saiki yankashi kamar pizza, nidai nafison yanda kika gani a jikin hoton, baa cika masa wuta sosai Zeenat Abbakar
Similar Recipes
More Recipes
-

Prithika
-

Mallika Ramshatriya
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Sarvat Hanif
-

Sudipa Gope
-

Layla (lulu)
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Chocolate Coconut No-Bake Cookies GF
Dan Flynn
-

Isaac Faver
-

Zaynab Abbakar
-

Philip Pantelides
-

Ilish macher paturi (Hilsa fish paturi)
Sudipta Haldar
-

Chocolate Coconut No-Bake Cookies GF
Dan Flynn
-

leemerhhskitchen
-

Meemee's Kitchen
-

Sakwara da miyar waterleaf da ugu
munouvia_makeover
-

Munayatu Adam
-

This is y the the chicken crossed the road. (To get this)
“The hart Of The Kitchen".🙂
-

KechoSamos (Vegitable Samosay in Kachori Style)
Hina Ibrahim











Comments