Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kwai
  2. Maggi
  3. Gishiri
  4. Onga
  5. Spices
  6. Attaruhu
  7. Albasa

Cooking Instructions

  1. 1

    Kisamu bowl kifasa kwai yanda kikeda bukata saiki yanka albasa ki jajjaga attaruhu da tafarnuwa gamai bukata kizuba saiki sanya dandano an spices kijuya sosai saiki samu leda ki kukkulla kamar a lale saiki dafa kamar yanda kike alale

  2. 2

    Bayan ya dahu saiki yan'yanka ta yanda kikeso saiki fasa wani kwan ki Sanya magg da gishiri kadan saikina tsoma wannan awaran ciki kina soyawa cikin ruwan mai wow Zeenat Abbakar

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaynab Abbakar
Zaynab Abbakar @cook_16692534
on

Comments

Similar Recipes