Jollof couscous
Delicious
Steps
- 1
A yanka koran wake, koran tattasai,da Karas kananu,sannan a Jika pies a cikin ruwan sanyi daga nan sai a cire bayan citta a wanke Sai a jajjaga.
- 2
Ayi grating attarihu,Albasa,tafarnuwa a ajiye a gefe sannan a yanka wata Albasar slice na decoration sannan a tafasa hanta da maggi da yar Albasa da attarihu. A juya couscous a wani mazubi a zuba man kuli a ciki a barshi y dan juku saboda kar y dunkule.
- 3
Acikin tukunya a zuba man kuli y dan soyu sai a juye duk Kayan hadin Banda slice Albasa, Koran tattasai,karas,Koran wake da couscous din sannan a zuba dan ruwa kadan a rufe ya dan dahu in yayi sai a zuba ruwan hanta da aka dafa (stock) a tsaida rowan da shi in y tafasa sai a juye ragorawar Kayan hadin har d couscous din sai a juya sannan a yi steaming din hadin a low heat.
Similar Recipes
More Recipes
-

Nutritional Carrot &Cucumber Salad
Ifeoma Obianagha
-

Sing Pak (Mandvi Pak / Peanut Burfi)
Priyangi Pujara
-

Mukti Sahay
-

Sweet Potato in Every Sip (Milkshake.)
Sangita Vyas
-

Kumkum Chatterjee
-

Alex Prescott
-

Cinnamon Swirl American Pancakes
Crumbs & Chaos
-

Brandon W. -

Keshma Raichura
-

Keshma Raichura
-

Allison Candelora
-

beccajjm
-

Chef Weird Beard
-

MadLucky Mama
-

American style chocolate covered strawberries
Bmoorefood🧁
-

Spagetti with chicken and salad
Mrs adesanya -

Amaka iheke -

Spiral fries#fastfood competition
Sumaiya Muddasir
-

Red russet potatoes with mushrooms and speck
Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Amaka iheke -

Maimoona Khanum
-

Naheed Alam
-

J Junaid Motiwala
-

Chilled Mango Cappuccino With Coconut Milk
Manami Sadhukhan Chowdhury
-

Pinwheel samosas #ramadankitayari
Saima Sameer Ali







Comments