Steps
- 1
Dafarko na samu tukunya na dora tareda wankan kiyar kaza ta nasa albasa magg nd gishi spices dadai sauran su
- 2
Bayan ta dahu na sauke na dora wata tukunyar na zuba mai sannan na jajjaga kayan miya nazuba bayan sun Dan soyu saina zuba ruwan kazar a ciki na tsaida ruwan daidai kaurin da nakeda bukata miyar tawa tayi
- 3
Bayan ta dahu saina dauko bushashen zogale na na kada miyar saida na tabbatar tayimin kaurin da nake bukata saina dauko kaza ta wacce na soya sama sama
- 4
Saina zuba ta narage wutar tareda kara dandano wow akwai dadi Zeenat Abbakar
Similar Recipes
More Recipes
-

Kendall Sampson -

Kendall Sampson -

Kendall Sampson -

Apple Cake with Cinnamon & Ginger ~ Tao / Vegetarian
Zào Jün ~ TAO 'proof' Vegetarian Cooking
-

Delicious tasty coconut milk powder Barfi
Ramaben Joshi
-

Easy Weeknight Reverse Sear Porterhouse
Mama Ngai
-

Durreshahwar Khan
-

Shilpa Shah
-

Madhumita Bishnu
-

Allison Candelora
-

beccajjm
-

Chef Weird Beard
-

MadLucky Mama
-

American style chocolate covered strawberries
Bmoorefood🧁
-

Prasel
-

Sumy's delicious
-

Ogechi B Mbanugo
-

American style chocolate covered strawberries
Bmoorefood🧁
-

Yar Mama
-

Kumkum Chatterjee
-

Zaynab Abbakar
-

Samira Abubakar
-

Zaynab Abbakar
-

ABINASH BOITAI







Comments