Vanilla buttercream and whipped cream

Zeesag Kitchen @cook_13835394
Vanilla buttercream and whipped cream
Steps
- 1
Kisa butter and vanilla flacour cikin mixer ki fara mixing for 3mins saiki tankade icing sugar ki zuba kici gaba da mixing har sai ya zama very fluffy sannan ki zuba madara kadan aamma saikin sama ta da ruwa kadan saiki zuba. Ki raba biyu amma daya yafi daya yawa saiki zuba colour ki juya sannan ki rufe jikin cake din dashi.
- 2
Dayan ma ki zuba mashi blue din amma kadan saiki juya kiyi ado dashi.
- 3
Ki kwaba whipped cream da ruwan madara mai sanyi sosai har sai ya zama fluffy
- 4
Kiyi decorating cake din dashi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

John Carroll
-

John Carroll
-

John Carroll
-

ZMA
-

Lubna’s Kitchen
-

Chutney sandwiches, tri colour nutrition
Nargis shaikh Shaukat
-

Jibita Khanna
-

Mediterranean Chicken and Rice
John Carroll
-

Surekha Dongargaonkar
-

Tra Cul
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Dan Flynn
-

shimi
-

Kane Harris -

nia 🇮🇩
-

mum ashraf's kitchen
-

Aisha jaafar
-

skunkmonkey101
-

Hina Ibrahim
-

kareemah kaoje
-

Lance Smit
-

Hina Ibrahim
-

Rida Rehman
-

Paromita Banerjee
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8418513



Comments