Steps
- 1
Da farko idan muka samu tukunyar mu muka zuba ruwa dai dai saimu daura akan risho ko gas sannan mu dauka waken mu da muka gyara shi.
- 2
Idan ruwan mu ya tafasar farko sai mu dauko waken mu,mu wanke shi saimu zuba a cikin tukunyar mu sai mu rufe tukunyar mu mu barta zuwa 30 minutes saikizo ki duba,idan waken ki kin taba kinji ya dan daho Amma karki vari ya daho sosai saiki zuba shinkafar,ki Bata wajan 50 minutes saiki zo ki duba
- 3
Idan shinkafar Kita daho Amma ba lugub ba saiki kwashe a plate sai ki cita da Miya ko Mai da yaji 😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Bee Vinitra
-

Brandon W. -

Syeda Hira Mujadid
-

Kulsoom Bukhari
-

Laura
-

pinal Patel
-

लौकी और कच्चे केले से बना फलाहारी सेहतमंद कटलेट।
Prachi Maheshwari
-

Hot spicy fried chicken tenders
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Christina
-

Peanut Butter & Chocolate Monkey Bread
Cooking with Kimberly Wood
-

Polly Basu
-

Prerita Shah -

Asma faisal
-

Sumieaskar
-

Aisha Abdulsalam
-

Sukhi Saini
-

Jassi Aarif
-

Fatymah Jallo
-

Sana Tungekar
-

Aisha Abdulsalam
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8534869












Comments