Jallop macaroni with baked chicken

Umm_abdurrahman
Umm_abdurrahman @ammie021992
Nigeria

I did it for my man nd he really really appreciate it

Jallop macaroni with baked chicken

I did it for my man nd he really really appreciate it

Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki fere dankalinki ki rabashi biyu kisa a ruwa, ki yanka vegetables dinki yanda kikeso

  2. 2

    Ki dora mai awuta ki saka albasar ki da jajjagen tafarnuwarki da garlic da tyme.... Inya soyu ki zuba jajjagen attaruhunki da tattasai....

  3. 3

    Sai ki zuba dankalinki da vegetables nd seasoning dinki ki dan basu time kadan su fara laushi sai ki zuba macaroni ki rage wuta ki rufe tukunyarki

  4. 4

    Sai kazarki... Ki wanketa ta tsane ki marinating dinta for 30mins or an hour.... Saiki sata cikin oven bayan ki dan warming dinshi... Kinayi kina dubata kina jujjuyata.... Kisa wuqa kidan yanka gefenta in kinga tayi sai kisata cikin foil paper kidan kara mata seasoning da green pepper da garlic ki nadeta ki mayar cikin oven after 15mins ki cire

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umm_abdurrahman
Umm_abdurrahman @ammie021992
on
Nigeria
Playing with spices is my fave
Read more

Similar Recipes