Dan wake

Azzahra's Kitchen
Azzahra's Kitchen @Azzahraah

Very yummy😋😋😋

Dan wake

Very yummy😋😋😋

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Garin alkama
  2. Garin wake
  3. Garin gujiya
  4. Flour
  5. Kanwa
  6. Kuka

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki jika kanwa mai dan yawa da ruwa mai dumi,sai ki dora ruwa a wuta a cikin tukunya. Sannan ki dauko bowl babba mai dan fadi,ki tankade dukkan garin ki a ciki, ki gauraya sannan ki kawo kukanki ki zuba.

  2. 2

    Sannan sai ki dauko ruwan kanwaki kina zubawa akan hadin garinki kinayi kina kwabawa. Idan ya kwabu da kyau yayi kauri dai-dai sai ki ajiye a gefe.

  3. 3

    Idan ruwan da kika dora a wuta ya tafasa sai ki dauko kullun ki ki fara jifan dan waken ki..... Idan kin gama sai ki rufe ki barshi ya nuna.(zaki barshi ya jima sosai yana nuna a wuta,dan shi Yana bukatar wuta sosai fiye da dan waken flour)

  4. 4

    Idan ya nuna sai ki tsame kisa a ruwa ki wanke. Sannan ki soya man gyada ki daka yajin borkono da karago... Sai ki zuba dan waken ki kisa mai da yaji sannan ki kawo duk hadin da kike so kiyi. Daganan kuma sai ci.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Azzahra's Kitchen
Azzahra's Kitchen @Azzahraah
on
Cooking has always been my passion. I love cooking, it's one of my favorite things to do, it had always been my favorite activity since I was a kid.
Read more

Comments

Similar Recipes