Yam nd egg with omellete

#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan Yummy yummy
Yam nd egg with omellete
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan Yummy yummy
Steps
- 1
Ki fere doyarki dai dai yadda kike bukata ki sata a ruwa snn ki wanke ta tas.
- 2
Ki Dora tukunyarki a kan wuta snn ki xuba ruwa sai ki xuba doyarki acikin ruwan kisa gishiri yadda zai ji miki snn zaki iya xuba sugar kadan Sbd ta kara zaki.Amma fa sai kinaso
- 3
Ki bawa doyarki wuta Dan ta dahu dawuri,after ta dahu sai ki juye a colander ki barta ta wuce,snn ki yayyankata shape din da kike so.
- 4
Snn sai ki fasa kwanki a wani kwano mai Dan fadi kisa maggi da spices dinki da kuma Albassa ki kadashi.
- 5
Daman olready kin dora manki a wuta ya dau zafi sai ki dinga daukar yankakkiyar doyarki kina sata akwan kina juyawa snn kisata aman zaki ga ta soyu da wuri Sbd manki ya dau zafi sai ki tsame a colander.
- 6
Snn bayan kin gama soya doyanki sai ki kada wani kwan ki sa mai kayan hadi ki soya shi kmr waina
Similar Recipes
More Recipes
-

Oat Fiber Toast (no carb microwave bread)
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Priya Nagar
-

Bhavnaben Adhiya
-

Kerman Kolompeh (Traditional Persian Date-Filled Cookies)
Fateme Persian Kitchen
-

🍗 Easy Cooker Chicken Biryani 🍚✨
Khanfaiziya5 -

Mango Chia Seed Pudding Jar****
Bareeraawais22
-

Mridula Srivastava
-

Kristy Green
-

🍞Pillow-Soft Eggless Dinner Rolls 🍞
Veggie K
-

Bee Vinitra
-

Hot spicy fried chicken tenders
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Christina
-

Peanut Butter & Chocolate Monkey Bread
Cooking with Kimberly Wood
-

Neha Kapil Madhu
-

Khabs kitchen
-

Sugar cookies#4 weeks challenge#
Jesca Rose
-

Dost Panhwar
-

Khabs kitchen
-

Anjali padhy
-

Homemade ginger and garlic paste
Khabs kitchen
-

Chiedza Nyaruviro
-

Khoula Mariuml







Comments