Doya da kwai(golden yam)

Inason doya da kwai sosai inaci ko babu miya.
Doya da kwai(golden yam)
Inason doya da kwai sosai inaci ko babu miya.
Steps
- 1
A fere doya a wanke a yanka shi yanda akeso amma kar yayi kauri sosai.
- 2
Sai a zuba a tukunya a saka gishiri kadan da ruwa dan daidai a ruwa a barshi ya nuna yayi laushi.
- 3
Sai a fasa kwai,a yanka mishi albasa da jajjagen attarugu,a saka sinadarin dandano a kadashi.
- 4
Sai a saka mai kadan a kaskon suyan kwai,a daura a wuta idan yayi zafi sai a saka dafaffen doyan acikin ruwan kwai sai a saka a mai,a barshi ya soyu sai a juya dayan gefen ma ya soyu sai a kwashe.
- 5
Za'a iya ci da parpesu ko sauce din attarugu da albasa ko da yaji ko kuma da ruwan shayi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Sonya Bankester
-

🍑Peach 🍑, Saffron & Cardamom Shrikhand Fro Yo (No Cook Recipe) (Vrat Special)
Bina Samir Telivala
-

👑 Brian's original balkan-Albanian pumpkin cake
Balkan cooking
-

Barnali Debdas
-

Sheer Khurma (With A Twist Of Pecans Perfect For Eid)
Alka Bhandari
-

Khanfaiziya5 -

Soumini Bhattacherjee
-

Monika Jain
-

Tumiso Foods
-

Healthy tasty crispy corn uttapam
Ramaben Joshi
-

Leelumae
-

Clemence Hoe - Asian Home Cuisine
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Orzo and Mini Sausage Meatballs
Christina
-

Basil Tomato Soup (Instant Pot)
Chef Weird Beard
-

Suman Arora -

lishou ch
-

Prasel
-

Sumaiya Muddasir
-

Sweet vermicelli or meethi seviyan
Shruti Dhawan
-

Bilqees Kitchen
-

Sumaiya Muddasir
-

Mother's Delight
-

Bhakti Bhabal
-

Suhani gupta




Comments