Pure bliss cupcake
One of d best cupcake ever tasted
Steps
- 1
Zaki samu bowl ki zuba butter da sugar ki juya har sae yayi laushi.ki kara samun wani bowl ki fasa eggs naki kisa whisker ki jujuya shi har ya fara kumpa Ki aje shi a gefe
- 2
Ki samu bowl da rariya ki zuba flour baking powder da baking soda ki tankade ki sae ki kawo leda 1 na pure bliss amma ki dagargaza shi ki hada fa flour ki
- 3
Sae ki kawo bowl da kika hada butter ki ki zuba egg naki a ciki ki jujjuya shi sae ki zuba hadin flour ki sannan madara da vanilla ki.a samu cupcake pan a zuba cake mix sae a daura 1 pure bliss a kae ayi baking nashi bayan yayi sanyi ayi topping nashi da whipped cream da cherry
Similar Recipes
More Recipes
-

Uzma Syed
-

Ritzyy
-

Krishna Dholakia
-

Bethica Das
-

Wheat Flour Desi Biscuits/ Fry Atta Cookies (For Travel)
Navnita Jaiswal
-

Laju Gehani
-

Small Batch Banana Double Chocolate Almond Cookies
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Jessica
-

duane.burroughs
-

BirdieNumbNumbs
-

sandra53
-

Saturday Afternoon Tarter Sauce
skunkmonkey101
-

Aish Kaur aggarwal
-

Raduma Jamse (0716271944)
-

Aisha Imran Karwa
-

Ahmad A.A Kitchen
-

Abhineeta Singh -

Aish Kaur aggarwal
-

Sana Tungekar
-

Aish Kaur aggarwal
-

Steamed sweet potatoes with moringa #pizzasok
Eeman's Kitchen
-

Adnan Khan








Comments