Spring rolls
It taste 😝 yummy🤗just give it a try.
Steps
- 1
Dafarko zaki hada flour, gishiri da mai ki murje sannan kisa ruwa ki kwaba daidai kwabin yayi laushi yanda zaki iya murzawa.
- 2
Idan yayi sai ki yanka kanana sannan kisa flour ki murza yayi fale fale har ki gama.
- 3
Sannan ki shafa mai akan flour da kika murza saiki barbada flour a saman ki kuma daura wata wadda kika murza haka har ki gama, saiki kara murza duka bayan kin hade yayi fale fale, ki kunna stove wutar ba mai yawa ba, ki daura a frying pan kina juyawa har sai kinga saman ya danyi.
- 4
Ki sauke y huce saiki daye, ki jera ki aje a gefe.
- 5
Ki yanka vegetables dinki kananu ki saka spices da kayan dandano da mai kasan ki soya har yayi ki barshi y huce, saiki dakko sheets dinki da kika riga kikayi, kisa one spoon na vegetables dinki(feelings) ki rika nadewa kamar tabarma, ki like da ruwan flour mai kauri, hk zakiyi har ki gama. Sai ki soya yayi golden brown, kisa tissue paper ta tsane man, idan y huce sai aci.
Similar Recipes
More Recipes
-

Cafeishq
-

ifuchi
-

Suge Works
-

Cluelesskitty
-

Classic Masala Tandoori Kulhad Chai
Shital Jataniya
-

Laura
-

Sholeh Zard (Persian Saffron Rice Pudding)
Fateme Persian Kitchen
-

Leelumae
-

Clemence Hoe - Asian Home Cuisine
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Orzo and Mini Sausage Meatballs
Christina
-

Basil Tomato Soup (Instant Pot)
Chef Weird Beard
-

Make and freeze chicken tandoori rolls
Zeenat Yaseen
-

Lucie Warigiah
-

Savii Chopra
-

Komal Grover -

Cheesy capsicum and chicken bread rolls
Zeenat Yaseen
-

Martie Linde
-

IzzysMama
-

Suhani gupta
-

PARATHA PATTIES #CookpadRamadan
Sanober Danish















Comments