Steps
- 1
Da farko zaki samu kayan ciki,ki wanke shi ya fita tas,ki wanke hanjin sosai saboda kashi,idan kika wanke ya fita saiki dora a wuta kada ki zuba komai,in ruwan ya tafasa saiki zubar da ruwan farko(yadda nakeyi).
- 2
Saiki maida a tukunya ki kuma zuba wani ruwan saiki yanka albasa da yawa kisa maggi da curry,saiki barshi yayi ta dahuwa harsai ya dahu.
- 3
Idan ya dahu saiki jajjaga attaruhunki da albasa ki zuba inda dadin maggi ki dada,ki saka tafarnuwa da sauran spices dinki ki juya ya hade, saiki zuba mai ki rufe ki kamar minti 15 duka kayan ya hade a jikin kayan ciki,inya miki yadda kikeso saiki sauke da dan romo romonshi.
- 4
Ana iya ci da shinkafa,doya,taliya ko hakanshi
Similar Recipes
More Recipes
-

Cluelesskitty
-

Stuffed Eggplant-Mediterranean Style
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Arezu
-

MJ's Kitchen
-

Xavier Seror
-

Instant Aged Balsamic Vinegar - Kitchen Hacks
Cluelesskitty
-

Bianca Mwale
-

Pratikshya Mahapatra
-

Grill-Master
-

Christina
-

purple_acied
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Roasted Red Pepper Garlic Hummus
Derek Reese
-

Saadia Ehtasham
-

Fruit Dahi Phulki#FunWithFruits
Misses Sajjad Memon
-

Kehkashan Siddique
-

Saba arshad
-

Shama's Delicious Foods
-

Saima Sameer Ali
-

Mrs MD cuisine
-

Firdausy Salees
-

Aisha Imran Karwa









Comments