Steps
- 1
Da farko kw dafa doyanki ta daho ke tace daga ruwa
- 2
Ke jajjaga attaruhu da albasa da garlic dinke, kedan soyashe sama sama
- 3
Sai ke kawo doyanke ke dakata aturmi,ba dakan sakwara ba sama sama, sai ke kawo kayan miyan ke, ke zuba da seasoning nake da nama da kifa ke cakuda she su hade jikinsu
- 4
Idn sun hade jikinsu sai ke fasa kwai a kwano daban kuma ke kawo dafaffan kwai ke nade she da hadin doya kisa acikin ruwan kwai nake ke soya
- 5
Shekenan, aci dadi lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Deepa Rupani
-

Vidyutaa Kashyap
-

Sangita Vyas
-

Sampada Shrungarpure
-

Healthy Mango Oats Dryfruit Smoothie Bowl
Rita Talukdar Adak
-

ifuchi
-

Surekha Dongargaonkar
-

Nutan Shah
-

Natalie Truscello
-

Slow cooker italian sausage sandwiches
Heather Costello
-

Nichole Korb
-

Foodielover
-

Haleema babaye
-

Anjumara Rathod
-

Foodielover
-

Nasi Goreng (Indonesian Fried Rice)
Payel Mukherjee
-

Smita Agarwal
-

Garlic Studded Shoulder of Lamb
Ed Robinson
-

BorosBoros84
-

Saryia Shariq
-

Kiswa Malik
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8868352





Comments