Kunun gyada

Halima Ahmad @cook_16777488
Cooking Instructions
- 1
Najika gyadan miya sannan nabare daya niqu, saina wanke gyadan najika shinkafan tuwo ita ma nawanke sannan nakai markade bayan an markado sena tace gyadan daban sannan natace shinkafan tuwonshima daban, sainasaka mata lemon tsami kadan,itakuma gyadan nadaurata awuta data tafasa saina kwara akan kullin gyadan bayan narabashi gida biyu nadauki wanda xanyi gasara dashi
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
Sinasir with miyan taushe😍😍😍 Sinasir with miyan taushe😍😍😍
I really so much love sinasir with miyan taushe insha Allah kuma xanci contest gift💃💃💃 Fatima Cuisine -
-
-
Masa and Miyar taushe Masa and Miyar taushe
I so much like waina, especially for breakfast. #kano state. Dees deserts -
-
Soyayyar kaza😋 Soyayyar kaza😋
Inason soyayyar kaza musamman idan aka saka mata Kayan qamshi Fatima Bint Galadima -
-
-
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal -
-
Tigernut drink(kunun aya) Tigernut drink(kunun aya)
Tigernut drink(kunun aya) It's healthy drink Delectable Cuisine
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8889579
Comments