Banana and yoghurt parfait

Amina Sabo lamido @cook_17024089
Steps
- 1
Farko za ayi blending Banana da madara a hade, Sai ayi melting chocolate a shashafa a jikin cup din zai a zuba markadadden banana a glass cup Kar ya kai half cup sannan a zuba yoghurt akan banana da aka zuba a kofin yayi kamar half cup.
- 2
A yanyanka banana in a slice a zuba a kan yoghurt din sannan a Dan daddaka chocolate biscuits sai a zuba akai.
- 3
Sannan a dauko banana da akayi blending a zuba akai, sai a marmasa wafer stick akai a yanka banana akai Sai a zuba m and m akai Sai a yaryada melting chocolate. A saka a fridge yayi Sanyi.
- 4
A
- 5
P
Similar Recipes
More Recipes
-

pinal Patel
-

wingmaster835
-

Pabi Chettri
-

chef Nidhi Bole
-

Lemon Dal/ Lemon Tuwar Dal For Summer
Navnita Jaiswal
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Laju Gehani
-

Namrata sarmah
-

Hema Wane
-

Chef Bryce
-

Fried Macaroni and cheese balls
kanisuroll
-

Lisney🍍
-

Erica
-

Cyndi Gonzales
-

Chef Meerah Baking Bliss
-

Rakhee Rathi
-

Kwalam na tabi/savoury pancake
Yar Mama
-

Deepti Patil
-

Prem Sukhija -

Habiba Abubakar
-

Anjali Sunayna Verma
-

Nichole Korb
-

Missbiryani
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8930647





Comments