#iftarrecipecontest. Soyayyar doya da kwai

Steps
- 1
Da farko zaki fere doyarki sai ki yankata da dan fadi sai ki wanke kisa a tafasa kisa gishiri kadan kirufe
- 2
Kibata lokaci kadan ta tafasa idan ta tafasa kisaka abin tsane ruwa saiki tsane ki ajeta gefe ki fasa kwai kisa kayan jajjagen ki da Maggi ki kada sosai
- 3
Kinsan kafin ki buga kwai zaki aza mai a kwanon suya kafin kigama buga Kwan yayi zafi sai kidauko doyarki kidinga sakawa a cikin ruwan kwai din kina fitarwa kisa a cikin ruwan man soya idan yayi zakiga yafara yin brown sai ki juya dayan gefen shima zaiyi brown din
- 4
Sai kifitar kisa cikin abin tsane mai idan man ya tsane kisaka a faranti ko kula zaki iya ci haka nan kuma zaki iyaci da kunu ko tea aci dadi lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Shital Jataniya
-

Jacket Potatoes with Cheese Filling
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Mango Shrikhand - Aamrakhand - Indian traditional desert
Manisha Sampat
-

Ruchi Agarwal
-

ifuchi
-

Priyangi Pujara
-

ifuchi
-

Mango Malai Kulfi - Summer Special Frozen Dessert
Manisha Sampat
-

Priyangi Pujara
-

Priyangi Pujara
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

🍴In The Kitchen With Anita Hewitt🍴
-

zoha1233 -

Yummy eggless doughnuts 😊(easy n quick version)
tanveer sayed
-

Chef Feedo
-

AL baik style broast with AL baik style garlic sauce
Fatima Mustafa
-

Rekha Jangid
-

Priyam Batra Mehta
-

Neha Kapil Madhu
-

Kinjal -

Haya Ali
-

#ramadanrecipescontest. Dafa dukan shinkafa da zogale
Hafsert Khalyfa
-

Rekha Jangid
-

Maria Shujaat





Comments