#ramadanrecipescontest. Dafa dukan shinkafa da zogale

Hafsert Khalyfa
Hafsert Khalyfa @hafsertkhalyfa
Birnin Kebbi

#ramadanrecipescontest. Dafa dukan shinkafa da zogale

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

2 hour
2 servings

Cooking Instructions

2 hour
  1. 1

    Da farko Zaki daura tunkunya akan wuta ki zuba ruwa su tafasa kikawo shinkafa kizuba kibata some minute sai ki wanketa ki aje ta gefe cikin abin tsane ruwa

  2. 2

    Ki tafasa kayan ciki ki ajesa daban kinada kayan miyanki jajjaga ge ki daura tukunya a wuta kisaka oil ki yanka albasa ki zuba idan tafara soyuwa sai kikawo kayan jajjagen kizuba kidinga motsawa kadan kadan sai ki kawo kayan cikin ki zuba aciki kibasa some minute ya soyu

  3. 3

    Idan ya soyu kikawo specie's dinki wato maggi curry kizuba ki juya sai kisaka ruwa dai dai yadda shinkafar ki zata shanye ki rufe har ta tafasa

  4. 4

    Idan ta tafasa kikawo wanann shinkafar kizuba aciki sai ki motsa kadan kada kimanta zogalen mu yana gefe ajiye bayan kinsa shinkafa sai ki wanke zogale kisaka daga sama kisa ludayin juyawa kizuba ko ina yasamu ki rufe ki saka wuta amma ba sosai ba kibarta

  5. 5

    Bayan mintuna sai kuzo kidiba zakiga zogalen yakoma gefe bayan shinkafar tafara dafuwa sai kikara juyawa yadda ko ina zai samu ki rage wutar ki barsa nan kan wuta kibasa sa'o 'i koda zaki bude ya shanye ruwan gaba daya azuba a faranti ko a kula aci dadi lfy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hafsert Khalyfa
Hafsert Khalyfa @hafsertkhalyfa
on
Birnin Kebbi
inaso girki kuma inason ko da yaushe nazamo mai sarrafa girki kala kala domin yayi Dadi 😋
Read more

Comments

Similar Recipes