Cous cous da miyar Irish da kwai

Cous cous da miyar Irish da kwai
Steps
- 1
A zuba ruwa cikin madidaicin Kofi acikin tukunya sannan a diga man gyada a barshi ya tafasa,idan ya tafasa sai kibdauko cous cous dinki ki zuba a cikin ki rufe,bayan Kamar minti 1sai ki bude ki juya saiki Kuma bashi minti 2 daga Nan sai ki sauke.
- 2
Ki jajjaga kayan miyanki sannan ki yanka albasar ki acikin kwano daban sannan ki daka cittan ki Shima ki aje gefe,sai ki daura man gyada a tukunya ki suya shi da yar albasa idan ya soyu saiki zuba kayan miyanki aciki ki rufe
- 3
Daga Nan saiki fere dankalinki ki yanka shi yadda kikeso sannan ki zuba akan kayan miyanki ki juya sannan ki rufe,idan ya Kusa dahuwa sai ki zuba albasan ki sannan ki zuba Maggi ki juya
- 4
A wata robar Mai kyau ki fasa kwanki aciki sannan ki zuba mishi citta ki cakuda shi sai ki zuba aciikin miyar ki dake kan wuta, bayan Kamar minti 3saiki juya shi shikenan miyar ki tayi sai aci tare da cous cous din,za'a iya yanka cabbage, tumatir dakuma albasa aci.
Similar Recipes
More Recipes
-

Dave Vishakha
-

Garima Mayur Mangwani -

Dave Vishakha
-

Sanuber Ashrafi
-

Hakka noodles with ground chicken
Sarvat Hanif
-

Sarah -

🥗 Creamy Lemon Yogurt Dressing Salad | Fresh, Zesty & Homemade 🍋🌿
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Persian Khamse Angoor (Khamse Pateh) – Sugar-Free Grape Preserve
Fateme Persian Kitchen
-

Zireh Joosh (Joojosh) – Traditional Persian Cumin Dessert from Lorestan
Fateme Persian Kitchen
-

Traditional Persian Dargaz-Style Chicken Yakhni (Caramelized Onion Chicken)
Fateme Persian Kitchen
-

Adarsha Mangave
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Beef and Barley Vegetable Soup
Jarrod Milstead
-

Chicken lollipops with honey glaze sauce😊
tanveer sayed
-

Lucie Warigiah
-

Tayyaba Tayyaba
-

Kanpur's special kabaab samose🥘🍲
Hadisa Tabassum
-

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Polly Basu
-

Vegetable rice and chicken stir fry
leemerhhskitchen
-

Mrs chika magini (Mamie Chika)
-

Potato kabab #CookpadRamadan #Kokabncookpad
Ume Habiba
-

Ragi mango cake with jaggery powder(cheat treat for weight loss) and guilt free
Shruti Raman( legendet100)
-

summyshehu






Comments