Jallop Rice with Vegies
Steps
- 1
Da farko zaki wanke shinkafarki Ki tsaneta a collender Sai kisaka mai a tukunya idan Ya soyu sai ki soya shinkafar nan sama sama. Ki tsane man a cikin colender Sai ki kara zuba wani mai a tukunya Ki zuba albasa ki soya sama sama sai kizuba Jajjagegen tomatoes dinki da Attaruhu ki soyasu Sai kizuba Jallop rice spices dinki a ciki Kisaka Ginger da garlic Kisaka Seasoning dinki with spices Including the thyme and curry.
- 2
Idan Hadin ki ya soyu Sai ki juye soyyayar shinkafarki a kai ki juya sosai. Sai ki zuba ma hadin Tafasashen ruwa daidai wanda zai dafa shinkafar batare da ta cabe ba kisaka mata low heat Idan ta dakko dahuwa sai kizuba mata hadin su Carrot dinki ki barshi ya sulala sai ki sauke kiyi garnishing dinsa Grean pepper.
- 3
Sai ki hada simple coslow dinki Na carrot Da cabbage Da Mayonaise kici dashi Enjoy
Similar Recipes
More Recipes
-

Cluelesskitty
-

mary jane
-

Jamaican Meatloaf with Peppers and Banana Topping
Rebecca Dunsworth
-

Gabriel Ivarsson
-

Lauki Thalipeeth (Bottle Gourd Flatbread)
Sangita Vyas
-

Angella Ambrose
-

Karthikeyan Nanjanavaram -

Easy Homemade Naan (Pan Method)
Phenny Sharon -

Leelumae
-

Cinnamon Raisin Buttercream Biscuits
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Crock Pot Girl 🤡
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

seema mishra
-

Irina Smalika
-

meenu arora
-

bharti sharma
-

Nandini Aggarwal
-

Murwa Hameed
-

sudha meena
-

bhavna shukla
-

miss ibrahim
-

rekha gothwal









Comments