Hadadden dankalin turawa mai nama

Haleema Waxeerie @cook_14664827
Sai an gwada za’a gane bambanci😃#myfavouritesallahmeal.
Steps
- 1
Za’a fere dankali a yankashi a soya
- 2
Sai adafa nama a dakashi
- 3
Sai a dora tukunya kan wuta a saka mai da yankakkar albasa sannan asaka nama
- 4
Sai asoya kwai azuba aciki
- 5
Sannan azuba soyayyun kayan miya aciki, sannan asaka kayan kamshi dana dandano
- 6
Sai a dauko soyayyen dankali azuba asoya sama sama sai akwashe
- 7
Za’a iyacii da shayi ko lemu mai sanyi
Similar Recipes
More Recipes
-

Gracious Kitchen
-

Beetroot Salad with Corn and Pomegranate
Gracious Kitchen
-

Shainuu Aroraੴ
-

Sudha Agrawal
-

Aishwarya Kitchen A
-

Seema Sharma
-

Soumini Bhattacherjee
-

Gulai Ayam - Indonesian Chicken Curry
dapurmpoknobi
-

Chicken, Ginger & Turmeric Soup
John Lynch
-

mfno
-

Chico Jackson
-

Haleema Waxeerie
-

Fatima Dewa
-

Haleema Waxeerie
-

Hina Ibrahim
-

Gulai Ayam - Indonesian Chicken Curry
dapurmpoknobi
-

Coconut Green Grams. #4weekschallenge
Antonina Wangui
-

Mamma Pk Kitchen
-

Chicken, Ginger & Turmeric Soup
John Lynch
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9208779



















Comments