Chocolate spiral Buns
Very testy
Steps
- 1
Da Farko xaki samu abinda xakiyi a ciki ki saka yeast dinki da sugar sannan ki dan dumama madarar ki ta ruwa se ki xuba a kai amma bada yawa ba saboda kar yai miki ruwa idan kika xuba se ki juya ki barshi minti biyar amma ki rufe
- 2
Bayan minti biyar seki xuba flour dinki da baking powder ki kwaba sosae ki xuba mai ki kara kwabawa sosae in kina so. Seki raba shi gida 2 ki saka farin a cikin kwank kwanon ki aje shi inda xe tashi dayan kuma seki dakko cocoa powder dinki di xuba akae ki ta murxawa har se kinga ta shike ciki sosae shima se ki aje shi ya tashi in kuma bakya so se ki bare in ya tashi se ki raba shi 2 ki sakaama dayan cocoa powder ki murxa bayan kmr one hour ya tashi se ki dakko
- 3
Ki sake murzashi sosae dayan. Bakin ma haka seki dakko abinda kike murji da shi ki saka farin a kasa a murza yayi fadee shima bakin haka se ki saka bakin a sama farin a kasa ki dan sassakaa chocolate chips a saman bakin ki barbada kwakwa se ki nannade ki yanka ki saka akan farantin gashin ki ki shafa madarar ruwa a sama se ki dan rufe ki barshi minti 10 seki kunna oven dinki 200 ki saka a ciki kmr 30 mints shikkenan kin gama
Similar Recipes
More Recipes
-

Bianca Mwale
-

Mukti Sahay
-

Mukti Sahay
-

Laura
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Kheer/ Leftover bhat kheer (leftover rice kheer)
Navnita Jaiswal
-

Hot Sandwiches in a Waffle Maker — A Quick 3-Minute Breakfast! 🧇🥪
OnlyProven Recipes
-

Darshana Patel
-

Sudipa Gope
-

cindybear
-

Hilary
-

Ashleigh Cupp
-

Low Carb Coleslaw (sugar free!)
SpottedByD
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Annie
-

Chocolate Chip Vegan Bannan Cookies
Coach Mel 4 Christ
-

Yadda xaki Mai da kwai me kala
Smart Culinary
-

Smart Culinary
-

Lemon Abarba da Danyar citta pineapple and ginger juice
Smart Culinary
-

Smart Culinary
-

Bishakha Kumari Saxena
-

Neha Singhal Gupta
-

Steamed Grouper Restaurant Style
Clemence Hoe - Asian Home Cuisine
-

Vina Upasani









Comments