Shinkafa da wake da mai da yaji

Salma's Cusine
Salma's Cusine @cook_16068539
Kano State

Lunch#kano

Shinkafa da wake da mai da yaji

Lunch#kano

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Wake
  3. Mai
  4. Yaji
  5. Maggi
  6. Gishiri

Cooking Instructions

  1. 1

    A Dora ruwa ya tafasa sai a zuba wake a bar shi ya dahu sai a zuba shikafa a rufe sai a bar su su dahu.idan sun dahu sai a zuba ruwa a wanke Sannan atce sai a maida kan wuta ya kara sulala.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salma's Cusine
Salma's Cusine @cook_16068539
on
Kano State
cooking is my hobby 😋 💓
Read more

Comments

Similar Recipes