Pepper fish

Subscribe to my YouTube channel for video recipe @smart Culinary😘
Pepper fish
Subscribe to my YouTube channel for video recipe @smart Culinary😘
Steps
- 1
Da Farko xaki wanke kifin ki yanka yadda kike so ki samu kwano ki saka shi ki saka maggi gishiri tafarnuwa albasar curry species ki juya sosae ya shiga cikin shi seki rufe ki aje 30 mints ko a waje ko a na'urar sanyi after wannan time ki dakko ki bude ki saka mai a wuta in yayi xafee seki soya a hankali don kar ya fashe miki
- 2
In kika gama ki aje shi gefe ki samu albasar attaruhu tumatur tafarnuwa ki gyara ki wanke in kina so ki jajjaga in kuma kina so ki yanka madaidai ta amma in aka.yanka din yafee yin kyau kamar yadda kike gani ga Wanda na yanka ga kuma wanda na jajjajaga in Kika gama yankawa ki dora kasko a wuta ki saka mai kadan in yayi xafee ki juye su a ciki.ki dan soya sama sama seki saka maggi da dan abin kike bukhata na daga kamshi ko dandano amma karki manta kin saka maggi a jikin kifin to se kula don kar
- 3
Yai miki yawa idankika xuba kidan barshi kadan seki saka ruwan dan kadan ki dakko ki finki ki xuba karki juya seki rufe minti uku se kije ki juya bayan shima ki rufe in yayi shikkenan kin gama
Similar Recipes
More Recipes
-

Eunice Yenaan
-

Quick & Easy Shrimp Shish Kebabs
Mad Cook
-

Lichu Lonka Sherbet (Lychee Mirchi Sherbet)
Jibita Khanna
-

Brad's Garlic Chipotle Shrimp Street Tacos
wingmaster835
-

Nicky
-

Padmini Venkatesan
-

Ankita Kapil Varshney
-

Francesco
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Leelumae
-

Jarrod Milstead
-

Foodielover
-

Yummy dahi phulki for beginners.
Mrs qamar abbass
-

Syeda Sadaf Tahira
-

Tomato chutney with dates and aam papad (mango bars)
Kumkum Chatterjee
-

Komal Grover -

Komal Grover -

Reena Andavarapu
-

Thasleen Sheik
-

Shalu Thakral
-

Bobly Rath

















Comments