Egg Burger
So yummy😋
Steps
- 1
Da farko Zaki samu robarki ki zuba flour da sugar da butter ki motse,Sai ki dauki kwai guda Daya ki fasa ki juye,Sai ki samu ruwan dumi half cup ki dama yeast din dashi ki zuba ki kwaba kwabin biredi.
- 2
Idan ya kwabu Kinga flour ta daina likewa a hannunki,Sai ki rufe ki barshi tsawon minti talatin
- 3
Idan ya taso,ki mulmurashi round ki shafama baking tray dinki Dan butter kadan Sai ki jerasu ki Kara Bari ya Dan taso
- 4
Sai ki kunna oven ki shafama bread din kwai a samansa Sai ki sannan a oven ki barshi ya gasu tsawon 20 mins idan yayi golden brown Sai a fiddoshi ya huce
- 5
Sai ki samu pan ki Sanya Mai Dan kadan a Kai,ki fasa kwai guda Daya ki juye Yar (zazzage kenan)ki Sanya gishiri idan kasan yayi ki juya saman Sai ki kwashe,haka za kiyitayi har ki Gama Sai ki aje a cikin plate ki aje gefe guda
- 6
Sai ki dauko wuka ki Rana bread din bigu ta kwance Amma ba har karshe ba,ki shafama kasan bama kadan ki daura lettuse bisa,Daman kinyi slicing tumatir da cucumber dinki Sai ki daura Kwan bisa ki Sanya tumatir,cucumber da albasa sannan ki shafama saman butter ko ketchup duk Wanda kikeso dai.
- 7
Za aci da juice ko tea ko coffee
Similar Recipes
More Recipes
-

chef Nidhi Bole
-

Healthy Oats Beetroot Mini Chilla
Rita Talukdar Adak
-

ZMA
-

Cluelesskitty
-

Stir-Fry Combining Crunchy Snow Peas and Scored Gizzards
Bonnabelle Reintges
-

Gupta Mithlesh
-

Bethica Das
-

Courtney Mainhart
-

ShuriahK.
-

Chef Bryce
-

Chef Bryce
-

cookinglagla
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Zeesag Kitchen
-

Kumkum Chatterjee
-

confidence kitchen
-

Zeesag Kitchen
-

Pineapple juice with sausage Roll
Ashmal kitchen
-

Abiha Naqvi Naqvi
-

Brandon
-

confidence kitchen
-

tinkerbelle nyawira
-

Paneer Butter Masala....In Dhaba Style
Dr.Madhumita Mishra







Comments