Dafadukan couscous da kayan lambu da hanta so yummy

Maneesha Cake And More @cook_16076598
Dafadukan couscous da kayan lambu da hanta so yummy
Steps
- 1
Farko nayi steaming couscous dina na minti 10
- 2
Na yanka kayan lambu da albasa
- 3
Sannan na nika attarugu da tafarnuwa
- 4
Na daura tukunya akan wuta na zuba mai yana zafi na zuba albasa da attarugu na soya
- 5
Sannan nazuba kayan lambu duka na soya na zuba dafaffiyar hanta da curry da kayan dandano sannan na zuba couscous din dana turara sai na juyashi sosai har ya hade jikinsa na barshi na tsawon minti 10 sannan na saukeshi sai ci
Similar Recipes
More Recipes
-

Egg White se Diet Cookies 🫓🫓🥚🥚
Kulsoom Bukhari
-

Zile huma
-

Aishwarya Kitchen A
-

Bhavnaben Adhiya
-

Yadnya Desai
-

Cafeishq
-

Darshana Patel
-

chef Nidhi Bole
-

Ty Robillard
-

Soto Ayam (Indonesian Yellow Chicken Soup)
jenscookingdiary
-

Urban Kitchen
-

Tripolitan Cuisine
-

maryam yelwa
-

Mousumi Bhattacharjee -

Pooja Chouhan
-

Warisha Nimra💝
-

jyoti sikka
-

Ifeoma Obianagha
-

Maman Nazneen
-

Krishna Biswas
-

Savii Chopra
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9623280











Comments