Eba and stew
enba it's so swt
Steps
- 1
Xaki daura ruwa awuta.dama kin tanadi bow dinki d garin kwaki ki maikyau d tsafta idan ruwan yatafasa saiki xubashi acikin bow dan daidai yanda baxaimiki ruwaba saiki dauko garin kina barbadawa harsaiya yayi daidai da ruwan dakika xuba a bow din
- 2
Sannan saiki rufeshi kamar 2mins
- 3
By then kin wanke namanki kidaura awuta kisamasa maggi,tafarnuwa,cotta, da dai sauran spices dinki
- 4
After 2mins saiki dauko tebanki kitukashi sosai yaikyau seki sashi a leda kamar yanda akesa tuwo
- 5
En namanki yayi saiki sauke kidaura mai awuta seki xuba namanki awuta ya soyu sama sama saikisa albasa shima yasoyu dama kin markada tumatur tarugu,tattasai albasa.
- 6
Bayan albasan yasoyu saki xuba markadende kayan miyanki sekisa maggi onga salt sannan ki motsashi.harseya soyu sannan ki sauke.
- 7
Xaki eya cinshi da shinkafa ko taliya or cuscus da daisaura su
Similar Recipes
More Recipes
-

Heena Jani
-

Monika Jain
-

Heenaba jadeja
-

Prachi Phadke Puranik
-

Beena Radia
-

Cluelesskitty
-

Amelia E :)
-

Mary
-

Pawon Indo Bule
-

Derek -

Nathan Polk
-

schandoney
-

Mrk Kalra
-

Githeri #5orlessingridientscontest#
Joy Maina_Bahati Chao
-

Mixed Fruit, fresh Cream and Yogurt 😁
Maureen 😀
-

Rachel
-

Chicken khichuri (Bengali dish)
Bengali Spice 💚
-

skunkmonkey101
-

skunkmonkey101
-

Bengali Spice 💚
-

Augie's Confectionery












Comments