Pancake mai siffar masa

Ina matukar son pancake shiyasa a ko da yaushe nake yin sa.
Pancake mai siffar masa
Ina matukar son pancake shiyasa a ko da yaushe nake yin sa.
Steps
- 1
Da farko zaki tankade flour a roba mai zurfi sai kisa gishiri,sugar da baking powder sai kisa cokali ki jujjuya komi ya hade.sai ki fasa kwai kisa bawon lemon tsamin ki juye madarar da butter din ki jujjuya sai ki dinga zuba ruwa kadan kadan kina kwabawa har sai kin ga babu guda a ciki kuma kin samu kaurin da kikeso.
- 2
Sai ki dora tanda ta yin masa ki sa mata mai kadan in yayi zafi ki zuba hadin pancake din ki barshi ya soyu sai ki juya daya barin shima ya soyu. Haka zakiyi har ki gama. Sai aci da pancake syrup ko shayi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Madhumita Bishnu
-

Ameya Bhat
-

Supriya Devkar
-

malum.regina
-

Maggie Conlon
-

Kumkum Chatterjee
-

TIMMAILMAN -

Archana Agrawal
-

Mad Cook
-

Shari
-

Kyrstien -

Stuffed Brioche French Toast with Blueberry Compote & Whipped Cream
finishwithbutter -

CoolJewel
-

Munmi Barman
-

Chef K. Madaks Bakery
-

Sanam Merchant/Rachna Chadha
-

Sasher's_confectionery
-

Flour dumpling with granut soup 2
Sasher's_confectionery
-

Tanuja Nunna
-

Grilled Zucchini Rolls with Garden Cream Cheese Restaurantstyle
Manjusha Sushil Arya
-

Pallavi Kacholiya
-

Mozzarella cheese with tomato Caprese salad and roasted chicken
Kumkum Chatterjee
-

Sanam Merchant/Rachna Chadha








Comments (4)