Macaroni da kqbeji da zobo

Macaroni da kqbeji da zobo
Steps
- 1
Dafarko nagyara kayan miyana...nawanke na markada nadauko tukunya nekyau NASA mangyada nadaura a wuta
- 2
Nadauko arkaden kayan miyana NASA acikin mangyada...nagauraya nasoyashi
- 3
Bayan nasoya nazuba ruwa nadauko nagging dasauran kayan dandanona....nazuba nadauko murfi natufe
- 4
Nabarshi yatafasa sosai...nadauko macroni leda 1 nazuba Nayanka Alvarado narufe
- 5
Bayan na tabbata yayi nasauke.
- 6
Nadauko kabeji nagyara nayankashi nawanke...NASA a matsami yatsane
- 7
Awani gefe kuma nadafa kwai...yanda zaimin nabare naxuba acikib abincina damn kabeji..shikenan saicii.
- 8
Zobo...nadauko zobo nazuba atukunya....da ruwa badaura a wuta...yams tafasa Nasauke...nataceshi da ruwan sanyi.nadauke cocomber na markada nazuba..nahada natace NASA sugar da da tiyara...nasa danyen citta..da pulebor nakai firish nazuba a kofi sai she.
Similar Recipes
More Recipes
-

Madhumita Bishnu
-

deoyani
-

Bhavnaben Adhiya
-

Swaminathan.V
-

Swaminathan.V
-

Bina Anjaria
-

Bianca Mwale
-

Mridula Srivastava
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Kels Ro
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Layla (lulu)
-

Bashed Cooking
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Homecook Mou
-

UmmuAbdul
-

Lydiah Onyando
-

Lovely Banana Rum & Coconut tasty.😉
Maureen 😀
-

Kehkashan Siddique
-

Mato's Favorite Dishes
-

Asmau Minjibir
-

Thoufeera Basheer
-

UmmuAbdul







Comments