Farfesun naman rago

Anty Subee
Anty Subee @cook_17395619
Kano State

Yana farantamum rai musamman idan naci da gurasa

Farfesun naman rago

Yana farantamum rai musamman idan naci da gurasa

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Attarugu and onoin
  2. Ginger and garlic
  3. Magg and salt
  4. Curry
  5. Black pepper
  6. leafBay
  7. Meat
  8. Veg oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko na wanke nama na tas nasa a tukunya

  2. 2

    Na yanka albasa nasa akai nayi greeting attaurugu shima na xuna

  3. 3

    Naxuba soyayyan oil dina kadan

  4. 4

    Nasa su magg da salt da ginger da garlic duka akai

  5. 5

    Sena xuba ruwa nasa bay leaf na rufe yaita dahuwa harse yafara fashe wa sena sauke.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Anty Subee
Anty Subee @cook_17395619
on
Kano State
inamatukar kaunar girki sosai
Read more

Comments

Similar Recipes