Miyar gyada
Miyar gyada
Steps
- 1
Zaki gyara kayan miyarki ki markada sai kidora akan wuta ya dahu, sai kisoyashi yanda kikeso,sai kisa ruwa Dan daidai, yadanganta d abinda zakisa amiyar nama ko kifi, sai kiyi d abinda kikafi so
- 2
Gyadar ki kuma zaki gyarata sai ki soyata sama sama, sai ki cire bawan ki dakata tadaku, sai ki juyeta akan kayan miyarki sai kisa maggi salt, da spices
- 3
Yakuwarki kuma zaki ciccireta ki wanketa sosai sai kiyanka kanana, shima alaiyahun haka zaki masa, amma kowanne daban daban zaki yankasu, sai kizuba yakuwar acikin kayan miyarki kirufe kibarta ta dahu, inyakuwar tayi sai kisa alaiyahunki d albasa sai kidan kara spices kadan kirufe tsawan 3mnt sai ki sauketa.amma yakuwa yar kadan zakisa alaiyahun yafi yawa.
Similar Recipes
More Recipes
-

Francesco
-

Sarvat Hanif
-

Sienna McCarthy
-

Kipp Clark
-

Cyrus Sifa
-

Kulsoom Bukhari
-

Ryan
-

Lubna’s Kitchen
-

Dr. RAJNI GUPTA
-

Padmini Venkatesan
-

Christina
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Robert L. Longoria -

Crock Pot Girl 🤡
-

Nana1959 -

Daisy Makaji
-

Jewel Jasmine
-

Mayank Rathor
-

Ⓞⓜⓐⓗ Ⓣⓔⓨⓐⓝ
-

Saru Kamboj
-

CarmenAra
-

Priya Dey
-

Ghania Butt
-

Fatimah Birma
-

Mariambatool
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9979825




Comments